JF Language Stack Collection·49 of 84

Tümlükden Nura thumbnail
ChapterTümlükden Nura
Çoğu Çay (Mostly Tea) thumbnail
ChapterÇoğu Çay (Mostly Tea)
Jätku Leiba thumbnail
ChapterJätku Leiba
La Liberté De L’Interieur - Freedom Within thumbnail
ChapterLa Liberté De L’Interieur - Freedom Within

Where You Belong

On the field, there is nothing more important than the ball. The players will do everything to protect it and get the ball where it belongs. In the Game of Life, where do you belong?

Ask yours

Bible Quotes

Share
Psalm 86:15

But You, O Lord, are a compassionate and gracious God, slow to anger, abounding in loving devotion and faithfulness.

Berean Standard Bible

Public Domain

Read more...
Free Resources

Want to understand the Bible more deeply?

Join our Bible study

Transcript

Hausa ( حَوْسَ)
A yawanci ana yin ƙwallon ƙafa da fata, roba da ɗinki. Ba na musamman ba. Akwai miliyoyin su a kowace ƙasa ta duniya. Amma a lokaci da yake akan fili ... babu wani abu mafi mahimmanci. Kowane dan wasa a filin wasa yana so ya san daidai inda yake. Kowa a tsaye yana kururuwa da tashin hankali. An manta da rayuwarsu, duk saboda wannan kwallon. A lokaci da dan wasa ya sami kwallon, hankalinsu yana cin-komai. A gare su, a wannan lokacin, babu wani abu kuma, kuma babu wani mutum, mafi mahimmanci. Ba su damu da yawan kuzarin da yake ɗauka ba, ko kuma yan da zasu ji ciwo anjima. Har ma za su yi garkuwa da kwallon da jikinsu don su kare ta. Abu daya ne kawai ya cancanci a yi... ... samun kwallon inda ya dace. Wani abu da zai baka mamaki shine... Haka ne Yesu yake ganinka. Yesu ya san kome game da kai. Kuma ya yarda da kai duk da haka, kuma yana son ya kare ka kuma ya kula da ka. Har ma Yesu ya ba da ransa domin guda ɗaya, manufa mai cin-komai... don ka dawo inda ya dace ... Gida. Tare da shi. Inda ka dace. Bayan an gama wasa, kowa ya bar filin wasa. Amma Yesu yana jira. Ma ka. Yesu yana kaunar ka. Zabin ka ne. Bari ya kawo ka gida.
JesusFilm