Segment
Birth of Jesus
4 minFHD
2 of 61Clip 2 of 61JESUS · 61 chapters
Birth of Jesus
Luke makes his introduction as the careful author of this Gospel. The angel Gabriel appears to Mary, a virgin in Nazareth. He announces to her that she has found favor with God and will give birth to Jesus, the Son of God. Through Jesus' birth, prophecies are fulfilled by the arrangement of events. God leaves no detail unnoticed. The same can be said of our own lives.
QuestionsRelated Questions
Ask yoursBible Quotes
ShareLuke 1:1
Many have undertaken to compose an account of the things that have been fulfilled among us,
Berean Standard Bible
Public Domain
Read more...Transcript
Hausa ( حَوْسَ)
Ina rubuta maka ya Tiyofalas.
Al'amuran da suka tabbata a wurin mu.
Don kasan ingancin maganar da aka sanar da kai
Azamanin da Kaisar Augustus yana mulkin Roma
Da kuma Hirdus sarkin Yahudiya
Allah ya aiko malaika Jibirulu wani gari mai suna Nazaret
Gun wata budurwa,
Maryamu
Kadda ki ji tsoro Maryamu
Kin sami tagomashi gun Allah
Zakiyi ciki
Ki haifi Da ki sa masa Suna Yesu.
Ƙaƙa wannan zai yuwa?
Da shike ni budurwa ce?
Ruhu mai tsarki zai sauko maki,
Don haka
Mai tsarkin nan da zaki haifa
Za'a ƙirashi ɗan Allah
Mulkin sa
Babu ma tuƙa
Sai Maryamu ta tafi kasar Yahudiya
Don ta gaida Alisabatu yar'uwanta
Wadda ta ke da juna biyu.
Alisabatu
Maryamu
Ƴar'uwata
Ke mai albarka ce a cikin mata
Ɗan cikin ki ma mai albarka
Danaji gaisuwarki
Jaririn da ke ciki na ya motsa da farin ciki
Zuciyata na daukaka Ubangiji
Ruhuna kuma na farin ciki da Ubangiji mai ceto na
Yanzu tsararraki zasu ƙira ni mai albarka
Yaku mutanen Nazaret
Kaisar Augustus ya yi shelar cewa
A rubuta sunayen da ke zaune ƙasar Yahudiya
Kowa ya tafi a rubuta shi
A jihar sa
Da garinsa na asali
Yusufu da Maryamu sun je Baitalami ta Yahudiya don a rubuta su
Amma basu sami masauƙi a Urshalima ba
Sai suka sauƙa a ɗakin tumaki
Ayankin ƙasar
Wasu makiya na tsaron garken su da daddare
Sai ga mala'ikan Ubangiji kusa da su
Hasken Ubangiji ya haskaka su
Yau a birnin Dauda an haifa mu ku mai ceto
Shine
Almahisu
Makiyayan suka tafi da sauri
Su ga jaririn ƙwance a kwami
Su suka fara kai labarin nan mai daɗi na haihuwar Mai ceto