JESUS·2 of 61

Birth of Jesus

Luke makes his introduction as the careful author of this Gospel. The angel Gabriel appears to Mary, a virgin in Nazareth. He announces to her that she has found favor with God and will give birth to Jesus, the Son of God. Through Jesus' birth, prophecies are fulfilled by the arrangement of events. God leaves no detail unnoticed. The same can be said of our own lives.

Ask yours

Bible Quotes

Share
Luke 1:1

Many have undertaken to compose an account of the things that have been fulfilled among us,

Berean Standard Bible

Public Domain

Read more...
Free Resources

Want to understand the Bible more deeply?

Join our Bible study

Transcript

Hausa ( حَوْسَ)
Ina rubuta maka ya Tiyofalas. Al'amuran da suka tabbata a wurin mu. Don kasan ingancin maganar da aka sanar da kai Azamanin da Kaisar Augustus yana mulkin Roma Da kuma Hirdus sarkin Yahudiya Allah ya aiko malaika Jibirulu wani gari mai suna Nazaret Gun wata budurwa, Maryamu Kadda ki ji tsoro Maryamu Kin sami tagomashi gun Allah Zakiyi ciki Ki haifi Da ki sa masa Suna Yesu. Ƙaƙa wannan zai yuwa? Da shike ni budurwa ce? Ruhu mai tsarki zai sauko maki, Don haka Mai tsarkin nan da zaki haifa Za'a ƙirashi ɗan Allah Mulkin sa Babu ma tuƙa Sai Maryamu ta tafi kasar Yahudiya Don ta gaida Alisabatu yar'uwanta Wadda ta ke da juna biyu. Alisabatu Maryamu Ƴar'uwata Ke mai albarka ce a cikin mata Ɗan cikin ki ma mai albarka Danaji gaisuwarki Jaririn da ke ciki na ya motsa da farin ciki Zuciyata na daukaka Ubangiji Ruhuna kuma na farin ciki da Ubangiji mai ceto na Yanzu tsararraki zasu ƙira ni mai albarka Yaku mutanen Nazaret Kaisar Augustus ya yi shelar cewa A rubuta sunayen da ke zaune ƙasar Yahudiya Kowa ya tafi a rubuta shi A jihar sa Da garinsa na asali Yusufu da Maryamu sun je Baitalami ta Yahudiya don a rubuta su Amma basu sami masauƙi a Urshalima ba Sai suka sauƙa a ɗakin tumaki Ayankin ƙasar Wasu makiya na tsaron garken su da daddare Sai ga mala'ikan Ubangiji kusa da su Hasken Ubangiji ya haskaka su Yau a birnin Dauda an haifa mu ku mai ceto Shine Almahisu Makiyayan suka tafi da sauri Su ga jaririn ƙwance a kwami Su suka fara kai labarin nan mai daɗi na haihuwar Mai ceto
JesusFilm