Loading video
Transcript
Hausa (حَوْسَ)
Da Yesu ya hangi Urshalima yayi juyayin birnin da mazaunan sa
Dama ace
Kunsan hanyoyin da ke kawo salama yanzu boye suke gareku
Raneku na zuwa da mikiyan ku zasu muku kawanya suyi maku zobe su matseku ta kowani gefe
Tsakanin nan ne zasu halaku
Kuda ƴaƴan ku
Baza subar wani dutse akan wani a birninku ba don basu gane irin alherin da an sauƙar maku ba