Loading video
Transcript
Hausa (حَوْسَ)
Ba mai kunna fitila ya rufe ta da masaki
Ko yasa a ƙarkashin gado a'a
Sai ya dora a madorinta
Domin masu shiga suga haskenta
Ba abinda ke boye da baza'a bayyana ba
Ba kuma asirin da bazai tono ya zama bayyananne ba
Ku kulafa ku iya ji
Duk mai abu akan ƙarawa
Marar abu kuwa ko abinda yake tsammani yake da shi sai a karɓe daga gurin sa
Malam mahaifiyar ka da ƴan'uwan ka suna waje suna son ganinka
Masu ji suna aikata maganar Allah
Sune ƴan'uwana