Loading video
Transcript
Hausa (حَوْسَ)
Bada daɗewa ba Yesu ya zazzaga birni da ƙauye ya na wa'azi yana yin bisharar Allah
Sha biyun nan kuwa suna tare da shi da waɗansu mata da aka raba da baƙaƙen aljanu da kuma rashin lafiyar su
Cikin su da Maryamu mai suna Magadariya wadda aka fitarwa da aljanu bakwai
Da Yuwana matar Kuza wakilin Hirdus
Da Suzanatu da kuma wadansu da yawa da suka yi masu ɗawainiya da kayan su