Loading video
Transcript
Hausa (حَوْسَ)
Allah ya albarkace ku ya tsare ku
An mallaka mani iko a sama da ƙasa
Kuje ku koyawa al'ummai
Kuna musu babtisma da sunan Uba da Ɗa dana Ruhu Maitsarki
Kuna koya masu
Su kiyaye abinda na umurce ku
Gashi ni kuma kullum ina tare da ku har ƙarshen zamani
Ameen