Loading video
Transcript
Hausa (حَوْسَ)
Wanene kai
Mai ka ƙira kanka
Su waɗanne ne ka ke ce da su almajiran ka?
Mutane da yawa sunce kana iya aikin al'ajabi
Kayi mini
In gani
Ya mai girma
Mutumin nan na ɓadda jama'ar mu
Ya ce da kansa
Sarki
Wannan mutum?
Sarki?
Ranka ya dade
Buge shi sosai
Komar dashi gun Bilatus
Wannan yankin ƙasar suce