18 of 61JESUS · 61 chapters

Parable of the Lamp

Jesus uses a torch to explain how his followers should live. No one covers the light or puts it under a bed. Instead, they put it in a place where people will see the light when they come in. He goes on to say that whatever is kept a secret will be brought into the open. And anything that's covered up will be found and brought into the light.

Ask yours

Bible Quotes

Share
Free Resources

Want to understand the Bible more deeply?

Join our Bible study

Transcript

Hausa ( حَوْسَ)
Ba mai kunna fitila ya rufe ta da masaki Ko yasa a ƙarkashin gado a'a Sai ya dora a madorinta Domin masu shiga suga haskenta Ba abinda ke boye da baza'a bayyana ba Ba kuma asirin da bazai tono ya zama bayyananne ba Ku kulafa ku iya ji Duk mai abu akan ƙarawa Marar abu kuwa ko abinda yake tsammani yake da shi sai a karɓe daga gurin sa Malam mahaifiyar ka da ƴan'uwan ka suna waje suna son ganinka Masu ji suna aikata maganar Allah Sune ƴan'uwana
JesusFilm