Loading video
Transcript
Hausa (حَوْسَ)
Sa'adda sashin ƴan riya da Farisiyawa suke ƙara tsanantawa Yesu
Farisiyawa masu binsa cikin Yahudawa na ƙaruwa
Haka kuma masu gaba da shi waɗanda ya kayar
Ɗan kadan ne
A hailkali Yesu yaga wata gauruwa ta saka anini biyu cikin tasa
Baki ƙarawa?
Ina gaya maku
Abinda gwauron nan tasaka yafi na kowa
Domin waɗannan duka
Sun bayar daga yalwar su ne
Cikin rashinta ta bada dukkan mallakanta